Bakar Zargi🖤🖤A Hausa Love Story🖤🖤 COMPLETED
  • LECTURES 48,038
  • Votes 2,204
  • Parties 47
  • LECTURES 48,038
  • Votes 2,204
  • Parties 47
Terminé, Publié initialement nov. 13, 2019
Hammod ne ya fara fita, hoor ta fito, kofan na rufewa gam, ya fisgi hannunta bai tsayaba sai cikin dakinta yasa key ya rufe kofan, haddeta yayi da bango yace yana huci "dan ubanki ni kikace ma kare?" Dariyar fitar hankali tayi hadda tafawa tace "au ashe ba barar kudi dad yayi ba da ya turaka UK, I thought you have a fish brain ashe kwakwalwarka na coding, good job keep it up" ya hasala sosai ya shaketa yace "I have 1 advice for you, in kina son kanki ki koma kice wa dad kin janye statement dinki otherwise you'll suffer the consequences".
"in your wildest dream, I'm too wise for your tricks, watau I should do the dirty work &,you take the glory hmm? I only know of a prodigal son not a daughter". Ran Hamood yayi matukar baci "I just can't marry the girl I hate the most" ya fada cikin zuci, dariyarta ya dawo dashi daga duniyar tunanin da yake. 
"Like seriously, you can't marry the girl you hate the most?, & it seems that's what's about to happen, my advice to you, brazen up & accept the fact that I'll soon be addressed as Mrs Hammod Alkali, isn't that melodious dear hubby?"  Ta fada cikin wani irin sexy voice tana patting kafadarshi a hankali.
Tous Droits Réservés
Table des matières
Inscrivez-vous pour ajouter Bakar Zargi🖤🖤A Hausa Love Story🖤🖤 COMPLETED à votre bibliothèque et recevoir les mises à jour
or
#41nigeria
Directives de Contenu
Vous aimerez aussi
Jasmine Baturiyya ce, écrit par Amiratuoo
60 chapitres Terminé
Completed (Currently Editing and Re-uploading) JASMINE haifafiyar kasar ingila (England) ce. Ya'a ga hamshakin mai kudi Mr.Mahmud Alejandro, Jasmine tah Kammala karatun tah a fanin likitanci (Neurosurgeon ce). Tana rayuwarta a cikin garin Cambridge da ke kasar England tare da Mahaifinta da kuma Yayanta Jamal wanda yake matukar sonta tare da nuna mata kulawa dan sam baya son abunda zai tabata. Mahaifin Jasmine yah kasance da asalin kasar Spain neh, Mahaifiyarta kuma yar kasar Nigeria ce. Bayan Rasuwar Mahainfinsu neh Jasmine ta yanke shawarar tawowa kasar Nigeria da taimakon Yayanta, domin neman Mahaifiyarta da bata taba gani bah sai a hoto . Jasmine tah sauka a Nigeria a gidansu Alamin Abokin Yayanta kuma Da'a ga aminin mahaifinta. Anan take haduwa da kalubale kalala tare sauyin rayuwa. Soyayya, Yarda , Aminci da Cin Amana tare da Darusa masu tarin yawa domin kuwa yadda ta dauki Rayuwa sam bah haka take bah. ................ Alamin yah kasance mutum neh bah mai yawan magana bah sannan bashi da son shiga harkar mutane, sai dai kuma yah kasance mai farin jinin Jama'a kansancewarsa Babban da ga sanannen Attajiri Alhaji Yunus Attah, kuma Na Farko (1) a cikin jerin Matasa yan Kasuwa, yan kasa da shekara Talatin 30 ( 30 under 30) Masu arziki (billionaires) a Africa wanda Mujallar Forbes magazine 2018 tah wallafa. Highest ranking #1in hausa on 06/07/2020 #1 in Yasmine on 9/3/ 2020 #54 in Africa on 7/11/2019 #1 in hausanovels on 11/1/2020
အချစ်ကွန်ချာ, écrit par SaungThawtarMoon
156 chapitres En cours d'écriture
မာယာများတဲ့အချစ်ကြောင့် နောက်ထပ်မချစ်မိအောင်မာယာ‌ေတွနဲ့ကာကွယ်တတ်ခဲ့ပေမယ့် မင်းရဲ့ ဖြူစင်ရိုးရှင်းတဲ့ချစ်ခြင်းကတော့ ကိုယ့်နှလုံးသားရဲ့အကာအကွယ်နံရံတွေကို ပြိုပျက်စေတဲ့အထိ နူးညံ့စွာအင်အားပြင်းလွန်းခဲ့တယ် ( လရိပ်မြှား ) ကျွန်တော့် အပြုအမူတိုင်းက ရင်ထဲကလာတာပါ ကျွန်တော့် စကားလုံးတိုင်းကို သံသယနဲ့မတိုင်းတာဘဲ နှလုံးသားနဲ့ ခံစားပေးပါ အတိတ်ရဲ့ဒဏ်ရာမှန်သမျှ ကျွန်တော့်အချစ်နဲ့ ကုစားခွင့်လေးသာ‌ရမယ်ဆို ... ( နေအခါး ) ❣️❣️❣️ စံနှုန်းတွေနဲ့ ဇယားချထားတဲ့ ပုံစံက ငါ့အတွက်အချစ်လို့ ကြွေးကြော်ခဲ့ပြီးကာမှ မာန အတ္တ အငြှိုးတရားတွေရဲ့အဆုံး တစ္ဆေတစ်ကောင်လို ငုတ်တုတ်ထိုင်စောင့်နေတာက နှလုံးသားအလိုတော်အရ အချစ်စစ်တဲ့လား ( လွန်းခရာသွေး ) ရက်စက်နိုင်သလောက် ရက်စက်ပါ Daddy အမုန်းတွေအောက်မှာ ရှင်သန်ရင်း Daddy ကို ငေးရင်း ချစ်နေရတာကိုက
Vous aimerez aussi
Slide 1 of 10
SAHIBUL KALB✅ cover
ရင်မှာ ဝှက်၍ ပျိုးခဲ့ပါသော..... cover
MARYAMU cover
⚜️Nay Tin's Love Story⚜️ cover
Jasmine Baturiyya ce cover
𝖣𝖠𝖴𝖭𝖦 cover
အချစ်ကွန်ချာ cover
��🤍 INA ZAN GANTA..?🤍 cover
မေတ္တာဝေဆာ ဆည်းလည်းပမာ🌻(ongoing)  cover
Ni Nuwaylah A Hausa Love Story cover

SAHIBUL KALB✅

67 chapitres Terminé

All right reserved 2019 Jawota yayi dab da shi Yana kallonta cikin idanu "Hummm did you think that inasonki? Meyasa Zaki tuna haka? Poor soul it was just a game sebrina it was just a game, don't misunderstand me thinking I fall in love with the girl behind the veil. I never love you. So nakeyi nanuna cewa musulmai suna da karamin kokolwa ,I bet to make you fell for me which you did. So after playing the game you will end up with a broken heart. Bazan taba soyayya da irinkiba. Yafada Yana kallon yadda take kwatan hannunta full of heart broke. Ja da Baya tafarayi tana hawaye tana kuka tana kallonshi. Murmushin gefen Baki yayi Yana kallonta cikin yanayin da ita kanta taji she hate herself for falling in love with him. copyright © 2019 All right reserved Update two times a week.