48 parts Complete MatureYarinya ce ta taso cikin tsana da tsangwamar uba, y'an uwan uba da kuma kishiyar mahaifiyar ta, kwasam ta had'u da wani yaro miskili a makarantar su, duk lokacin da ta hadu da shi sai ya zalunce ta, saboda tsabar tsanar da suka mata suka hada mata sharrin da yayi sanadiyan koran ta a garin, aka hau binta da duwatsu tana gudu har mota ta kad'e. Uhhmm Uhmmm wani abun ma sai ka, karanta da karuwan kanka
karanta ka gane ma idon ka,