Not editted
Taso cikin gata, cikin dangin ta cikin farin ciki da ƙaunar juna sai dai lokaci ɗaya ƴan ta'adda suka ruguza wannan farin cikin......, sai dai me cikin ƴan ta'addan za'a iya cewa shugabansu tun ganinsa da ita yakejin shifa yayi mata wadda yake burin taso shi kamar yadda yake santa duk da yana da damar satota ta zama tasa sai dai ya ɗauki alwashin bazai hakan ba, ya sawa ransa samun soyayyar ta, wannan yasa ya shiga jerin manemanta......Duk da ta ganeshi ta kuma san shi ya kashe mata dabgi, sai dai ta boye ta kuma karbeshi matsayin masoyi duda zafi da baƙin cikin da ke cin ta duk lokacin da ta ganshi ko taji muryar sa, ko mai hakan ke nufi ku biyo ni.....