63 parts Complete Duniyar Nuratu cike take da duhun da ta mamaye. Rayuwarta tafe take cikin damuwa da ƙaddarar da ta tsinci kanta.
Ko yaushe za ta samu haske cikin duniyarta da rayuwarta?
Waye gwanin da zai haskaka mata?
Yaya Al-ameen? Col.Ahmad? Dr Awwab ko Mufid?
19/11/2020
#8 in love, most impressive ranking🥇
#1 in thriller story
#3 in hausa Novels
03/05/2023
#1 in Africa most impressive ranking🥇
#3 in Muslim
#11 destiny
My new Book GOBE DA NISA
Ya fara sauƙa a ArewaBook da Wattpad, da WhatsApp. 07037487278 chat me.