Dije...! Mai masoya da yawa... Ya zamewa masoyanta dole su fita don tsere da lokaci tare da sadaukar da rayuwarsu don ceton rayuwarta... Kuma a ƙarshe dole guda zata zaɓa... Tareda cewa wanda tafiso a cikinsu shine mafi rauninsu. Shin zasu iya ceto rayuwarta daga hannun Azzalumin matsafin shu'umi Boka Lahan, idan sun cetota shin wanene zai aureta acikinsu... Tsantar Soyayya, Ƙarfin soyayya, jarumta gami da nishaɗi sune suka ginu suka samar da wannan labarin.All Rights Reserved