Rubutu hanya ce me saurin isar da sakon da ake da bukatar a aika, alkalami yafi takobi, marubutanmu manya da kanana suna matukar kokari wajen wa'azantarawa , nishadantarwa, tare da fadakar da al'umma, domin haka jinjina me tarin yawa a garemu baki daya.
baya ga haka, dalilin daya sa na yi tunanin fara rubutun wannan littafi na GASKIYA DAYA CE,. saboda akasari kuskure kadan da yan'uwa marubutanmu keyi, basa nuna Reality, kawai kota ina dadi ake ji.misali, namiji ne ze dingi making luv da matarsa up to 2-3hours? 😀 Wanda hakan duk munsan unbelievable,,, kawai rayuwar kudi da Jin dadi....
makaranta ku biyoni sannu, domin gane sakon da Nike San isar muku cikin littafin GASKIYA DAYA CE, labarin Rayuwar FATIMA...
MAMAN KHALEED CE
Liz is an unclaimed kid with no family and no idea of who she is.
Her only home is Camp Half-Blood
When Camp is at risk of being in the middle of a war because of the Gods that don't care about her, she will not sit back and watch as it happens.
WARNING! ‼️
Violence-Curses-Deaths-mentions of suic!des-suic!des attempts