55 parts Complete MatureLabari ne akan wasu mata da suka maida maganin mata sadidan, suke cin k'aren su babu babbaka dan sun sa ka a ransu muddin maganin mata na duniya toh fa babu abunda zai hana su sace zuciyyoyin mazajen su, su maida su tamkar rakumi da akala, babu ruwan su da tsaftar gida da kula da mai gida idan ba anzo harka ba nan ne zaku ga kwarewar su, sun cikin hakan ne aka masu shigo shigo ba zurfi. Koh yaya zata kasance idan suka ankara a kurarren lokaci ?, ku biyo ni dan jin yanda zata kaya a tsakanin su.