K'AZAMA SHALELE
  • Reads 9,502
  • Votes 348
  • Parts 10
  • Time 57m
  • Reads 9,502
  • Votes 348
  • Parts 10
  • Time 57m
Ongoing, First published Dec 09, 2019
🎍🌹🎍

   *K'AZAMA SHALELE*
   (Maman Mamy) *MARUBUCIYAN Raggon miji*📚FIKRAR📝MARUBUTA✍🏻*
Gajeren Labari
*Labari/Rubutawa:*
    HUSSAINI 80K




1⃣




    Yarinya ce wadda bata wuce kimanin shekaru ashirin da biyu ba, fara, doguwa, kyakkyawa tak'in k'arawa, wuyanta kamar murk'in lema, gashin kanta har gadon baya.

  Ga duk wanda yaga irin zubin halittar da Allah yayi mata da iya kwalliyar da tayi sai yaji kamar ya sace ya gudu da ita, sunanta Shalele sunane wanda aka fi saninta da shi.

    Ta iya kwalliya, hakan yasa a duk sa'ilin data fita samari suke rige-rigen isa wajenta da zummar soyayya, tana da samari masu yawan gaske dan duk cikin fad'in unguwarsu babu wadda take da yawan samarin da ita take da su.

    Sai dai kuma wani hanzari ba gudu ba, duk wannan kyawun da iya kwalliyar da take da shi a iya waje ne cikin gidansu kuwa ba'a cewa komai domin kuwa ta ciri tuta wajen k'azanta ta ko ina hakan yasa ta zama   lamba d'aya a fagen k'azanta cikin 'yan uwanta, idan kuwa akace za'a had'a ta da k'azaman da suke waje to babu shakka tabbas nan d'in ma ita zata zama zakaran gwajin dafi dan ita zata lashe gasar.

    Shalele takan yi kwanaki uku zuwa hud'u jikinta be ga ruwa ba, dan ita da tayi wanka ta gwammace ayi mata duka tafi ganewa dak'ale a wanke fuska da hannu da k'afa koda kuwa ba lokacin sanyi ba, k'afafuwanta kullum da safa sabida tsabagen kaushi daya mamaye ko ina a tafin k'afarta har zuwa saman k'afar sai dai ba wanda yasan hakan face 'yan gidansu da kullum suke tare.

    Fad'an mahaifiyarta a kullum be wuce na "ki yiwa kanki karatun ta nutsu Shalele iya yina ina miki fad'a na gaskiya, k'azanta ba abar so bace ba komai ake miki gudu ba illah lokacin da kikai aure baki san irin gidan da Allah zai kaiki ba ta yu da wata matar zaki sha w
All Rights Reserved
Sign up to add K'AZAMA SHALELE to your library and receive updates
or
#409laugh
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
Law abilities cover
Desi Short Stories  cover
Chenford OS - Short Stories. cover
Tera Deedar Hua 🖤🥀🖤 cover
𝐒𝐢𝐧𝐠𝐥𝐞 𝐝𝐚𝐝 ~ 𝐎𝐧𝐞𝐬𝐡𝐨𝐭𝐬 cover
Indian short stories cover
HOME (Complete) cover
No Going Back cover
A-ဧ  cover
Oneshots  cover

Law abilities

8 parts Ongoing

A young woman finds herself in an unexpected predicament when she becomes pregnant by her former boyfriend. She prepares to share the news with her ex, but destiny takes a tragic turn as she comes face-to-face with the very criminal she should have informed him about. To her surprise, she discovers that her ex-boyfriend is now the one defending the criminal in court.