KYAKKAWAN SAKAYYA

KYAKKAWAN SAKAYYA

  • WpView
    Lecturas 2,911
  • WpVote
    Votos 151
  • WpPart
    Partes 38
WpMetadataReadContinúa4h 31m
WpMetadataNoticeÚltima publicación mar, ene 28, 2020
WpInfo
Ficción
Romance
Etiquetasmiemie
Garin Bauchi akwai hamshakin mai kudi Alhaji Adam Sulaiman wanda ya rike muka mai iri iri......Farhan watau duk maganar mahaifin naka ba jinshi kake ba koh sau nawa za'a maka zancan aure iyye?..... Farhana meh sa kike mana hassada manya mutane suna sonki kina wulakanci..... labari akan cin amana yaudara zalunci ha'inci sannan kuma soyayya da sakayya.
Todos los derechos reservados
#10
miemie
WpChevronRight
Únete a la comunidad narrativa más grandeObtén recomendaciones personalizadas de historias, guarda tus favoritas en tu biblioteca, y comenta y vota para hacer crecer tu comunidad.
Illustration

Quizás también te guste

  • KOWA YA GA ZABUWA...
  • 🌍BANI DA MADOGARA🌍
  • MAFARI..... (HARGITSIN RAYUWA)
  • SHURAKH
  • DARE DUBU
  • RUƊIN DUNIYA!
  • YARDA DA KAI (Compltd��✔)
  • DA AURENA
  • MAI ƊAKI...!
  • KAICO NAH

Rayuwa wani abu ne da kan zo mana da kalubale iri iri, wani muna iya fin karfinshi da taimakon Allah wani ko sede mu zubawa sarautar Allah idanu zuwa sadda ze kawo mana karshen shi walau Mutuwa walau sakamako na farin ciki. HIDAYAT yarinya me ƙarancin shekaru marainiya gaba da baya, bata da kowa bata san kowa ba, ta taso cikin kangin rayuwar marikiya an aura mata mafi zaluncin miji cikin maza a rashin sani, wadda ya kasance ɗa ga marikiyarta Kaddarar ƴaƴa ta Haɗa ba tare da wannan azzalumin miji yayi maraba da su ba, ya rayuwa zata zame mata? Ta ina zata iya Kula da kanta da kuma yaranta? Cin su shan su, suruturarsu? Anya zata iya tsallake wannan jarabawar kuwa? Anya ba zata gaza a hanya ta fawallawa Allah lamuranta ta zubawa sarautar shi idanu ba? Shin da dangin miji zata ji ko da Shi karan kanshi mijin ko kuwa da baƙar rayuwa da take ciki? Shin zata iya tsira daga wannan taskar na Tsaka mai Wuya? Duk ku biyo ni cikin wannan littafi na KOWA YA GA ZABUWA... Na muku Alkawari ba Zaku taɓa yin nadama ba, Alqalamina a feke yake don Nishad'antar daku, fad'akantar daku da kuma ilmantar daku duk a cikin wannan littafi.. karku bari a baku labari.

Más detalles
WpActionLinkPautas de Contenido