Hausawa na cewa "Mace tsamiya ce, idan ta jiku ta ishe kowa" Wannan labarin wata 'ya mace ce wadda ba ta bari soyayya ta rufe mata ido ba inda ta dage ta yi karatu inda ta zama mace ta farko likita kasarsu na Tsammaini. Labarin ya mayar da hankali kan irin gwagwarmayar da mahaifinta da ita kanta suka yi a wannan lokacin.All Rights Reserved
1 part