Wani dunƙulallen duhu ne ya tokare hasken da ya kamata ta gani a cikin rayuwarta, a taƙaice dai wani ɓoyayyen sirri ne. Duk abinda ta ce zai faru tabbas sai ya faru komai muninsa. Mutum ce ko aljana? All Rights Reserved
2 parts