*Da yaune mutum zai gyara gobensa,don inhar yau ta wuce maka ,to kuwa gobenka ne kadai zai zama yau dinka inhar Allah ya baka ikon ganin ta.muyi anfani da yau dinmu tsammanin itace ta karshen mu domin goben mu tayi kyau* Ummu sabeer.All Rights Reserved