BA UWATA BACE
  • Reads 66,561
  • Votes 5,248
  • Parts 47
  • Time 5h 6m
  • Reads 66,561
  • Votes 5,248
  • Parts 47
  • Time 5h 6m
Ongoing, First published Dec 30, 2019
BA UWA TA BACE
Zaune take gefe guda cikin gidan nasu, tana kallon abinda Yan gidan nasu sukeyi k'awar tace Hadiza zaune gaban mamar tasu tana mata lissafin kud'i da tasamu, daga daren jiya zuwa yau da safe.

Mamar sai washe hak'ora take tana murna sannan tace "Ai na fad'a Miki idan Kika bi Alhaji Hamza kwanan gida sai ya Baki mamaki."

Hadiza tace gashi kuwa ya bani mamaki mama domin tunda Nike arayuwata bantab'a kama irin kud'in Dana kama yau gugu na gugur naira har dubu hamsin mama tawani wutsilo daga kugerar da take Yar tsugunne, ta fad'o k'asa sannan ta d'aga Kai ta dubi Hadiza ko zafin fad'uwar bataji ba tace da gaske kike ko da Wasa Yar nan.

Hadiza tace "wallahi mama kingansu ma" ta fito dasu ta nuna mata kud'in hannu na rawa mama ta k'arbesu ta tashi tana juyi da rawa agaban d'iyar Tata.

Bilkisu ji tayi k'amar ta kurma ihu Dan bak'in ciki wannan wata irin uwa ce Allah ya Basu, wasu hawaye masu zafi ya zubo mata ganin yadda ita Tata rayuwar zata Kaya kenan ga wata uwar yunwa datakeji, Amma saboda tak'i bin abinda uwar Tata takeso ta hanata, gashi ita tashin hankalinta shine idan dare yayi wani irin tuggu zasu had'a mata Dan taji mamarta da yayanta na zancen, zuwan Alhaji kamilu zuwa gareta ko tanaso ko bataso yau sai ya kwana da ita, Anya kuwa wannan ita d'in uwa ce agaresu tana cikin wannan tunanin taji k'ara bud'e kyauren gidansu na langa langa daga Kan da zatayi Dan taga Mai shigowa sai taga k'awarta ce ta biyu zainab.

Shigowa tayi cikin wata irin shiga domin kayan jikinta amatse suke sosai duka sun fitar da surar jikinta rabin breast d'inta duk awaje cikin takun yauk'i da yanga tashigo, tana yatsina ko sallama babu mamarta ta k'alla sannan tace "wallahi mama yau nagaji Dan wannan d'an iskan Alhajin bak'aramin sasuk'a ta yayi ba tun dare yake abu d'aya har safe gashi bak'arami ba ga abun tashi kamar tabarya, gaskiya ya cika d'an iska
All Rights Reserved
Sign up to add BA UWATA BACE to your library and receive updates
or
#26soyayya
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
Tensura: The Abyss Demon cover
បណ្តូលចិត្តរេរ៉ាវែល୨ৎ<< cover
ငါလှည့်စားခဲ့တဲ့ဇာတ်လိုက်ပြန်မွေးဖွားလာပြီဟ || ဘာသာပြန် [ Book-2 ] cover
From Eden | K. Dae-ho cover
Bleach - The Grim Reaper (Male Reader Insert) [Book 1] cover
𝑻𝒉𝒆 𝑺𝒆𝒄𝒓𝒆𝒕 𝒐𝒇 𝑬𝒗𝒊𝒍  cover
The Green Flame cover
Harry Potter And The Shadow cover
Hero Hunter: Izuku Yagi [opm x mha] cover
Politician's Love  cover

Tensura: The Abyss Demon

85 parts Complete

What if Rimuru was instead reborn as a primordial demon; the strongest in combat and intelligence. He reincarnated just before Star king dragon Veldanava created the omniverse; it was nothing but a void, his soul being exposed just a little to turn null made his soul undergo a change. Making him an individual with a high evolutionary potential