Nowadays,the words "betrayal" and "deception" is more effective than anything else in the life of humanity...
Ya ya za kiji a lokacin da kika bud'a ido kika tarar mutanen da kika amincewa fiye da kowa,kika d'auke su kika kaisu wani matsayi,har kike gani da jin duk duniya ba ki da kamarsu.. Sai a dai² lokacin da ba ki tsammani ba,baki tab'a tunanin cewa wannan mutanen za su iya cutar da rayuwarki ba,suka shirya miki yaudara,suka ci amanar ki,bayan kin yi hak'uri,kin manta da duk wani alak'ar da ya tab'a had'a ki da su a tarihin rayuwarki.. Rana d'aya,lokaci d'aya sai suka dawo gare ki,shin wad'annan mutanen sun cancanci ki yi musu afuwa ko kuwa za ki d'auki FANSAR abunda suka aikata miki?
To find out...
#Just follow this twisted tale of love,deception,jealousy and ultimate betrayal that leads to an intense love triangle in the lives of:Aadil,Fawad,Barraq,Ismat and Badriyah...