MAMANA CE
  • Reads 18,153
  • Votes 1,055
  • Parts 30
  • Time 5h 34m
  • Reads 18,153
  • Votes 1,055
  • Parts 30
  • Time 5h 34m
Complete, First published Jan 13, 2020
Mature
littafine da ke dauke da rayuwar wata yarinya bakauya da wani dan sarki , mahaifiyarta mahaukaciyar ce kuma kurma ce , babanta Makaho ne sannan kuma gurgu ne .

Tun hduwarsu ta farko suka aikata ma junansu laifin da ba wanda zai iya yafema wani har suka girma da burin daukar fansa ,duk da sunyi rayuwar Abokan taka batare da sunsan sune makiyan nan ba masu burin daukar fansa ga junansu .

ku dai bibiyi wannan labarin dan ganin yanda zata kasance tsakaninsu
Public Domain
Sign up to add MAMANA CE to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
GADAR ZARE by HauwaAUsmanjiddarh
80 parts Complete Mature
A firgice ya mik'e daga inda yake zaune, yana kallon sauran abokanan nasa fuska cike da hawaye idonsa yayi ja sosai Buga kansa ya fara yi ajikin bango yana ihu yana cewa " sun kashe min kowa bani da kowa yanzu, zaman dirshan yayi a k'asa, yana ihu yana yarfa hannunsa, zumbur ya mik'e ya nufi fridge ya d'auko robar ruwa ya bulbulawa kansa "Akan ido na suka k'one gidan mu, mahaifiya ta, mahaifi na, k'anne na duk suka mutu akan kunne na ina jiyo ihun su *************** "Cikin waye wannan a jikin ki? uban waye yayi miki ciki? bazaki fad'a ba saina kashe ki, wayyo na shiga uku duk irin tarbiyyar dana baki abinda zaki saka man dashi kenan, cikin kuka tace " wallahi Aunty ban sani ba, idan za'a kashe ni ban san wanda yayi min cikin nan ba, nima ganin shi kawai nayi ajiki na, tafiya tayi ta bud'e durowa ta d'auko Qur'an ta d'ora akan ta tace " na rantse da wanda raina ke hannunsa bansan wanda yayi min ciki nan ba. Kanta tayo gadan-gadan tana nizaki rainawa hankali, ta shak'e ta idonta suka kakkafe ************** A cikin gidan yarin yake ihu yana kuka yace " sunci Amana ta, sunyi min butulci, na yarda dasu amma sun ci min amana sun had'a min GADAR ZARE Amintattu nane suka yi silar zuwa na gidan yarin, sun raba ni da kowa nawa sun raba ni farin cikina,cikin matsanancin kuka yace " wallahi koda zan rasa komai na rayuwata bazan kyale su ba. Sun mun sharri, sun had'a man makirci da GADAR ZARE ************* "Koken a cikin kayana kuma, kafin ya k'ara sa maganar dubbun police sun kewaye shi da bindugogi, Ana cikin haka wayarsa ta fara ringing, dakyar ya samu ikon d'agawa, ji yayi muryarsa ta tintsere da dariya yace " nine, d'an uwanka, kaga yadda nayi wasa da hankalinka ko, na nuna maka halin 'yan Adam Cikin rawar murya yace " mai yasa kaci amanata? " saboda ina santa, ita rayuwa tace kuma mallakina , Wani irin mahaucin ihu ya saki tare da buga wayar da k'asa .
You may also like
Slide 1 of 10
SANADIN CACA cover
A Song of Gelato and Flambé cover
IDAN BA KE cover
GADAR ZARE cover
Office tour cover
The Touch of Sakura (Tomoe x Reader) cover
MUNAFUKIN MIJI cover
YARINYAR CE TAYI MIN FYADE cover
Harry Potter's Twin Sister cover
The family's baby cover

SANADIN CACA

32 parts Ongoing

..........jinkirin auren danayi bai isheni jarrabawa ba,sai baba ya badani a caca?.......Wani ɗan daba ,ɗan shaye shaye,wanda bai san ya rayuwar mutane take ba ballantana yayi abu irin na mutanen. Taya zan fara rayuwa da wannan mutumin tukunna,taya zan fuskanceshi a matsayinsa na mijina,bayannni kallon da yakeyi min bamma kai matsayin dabbarsa ba a wajensa???? To wa zan kaiwa kukana ma,duk dai SANADIN CACA ne,koda baba zai ban haƙuri yarigada ya ruguzamin rayuwata a sanadiyyar cacar sa......