Labari ne mai matuk'ar tafasa zuciya, inda za ku ji cewa D'a ya sad'aukar da rayuwar iyayenshi akan neman duniya, bayan an yi wa Ruhinsu yankan rago a cikin k'ungiyarsu ta matsafa, zai je ya cinnawa gangar jikin iyayen na shi huta su kone kurumus, daga baya kuma harin shi na gaba zai koma kan rayuwar d'an uwanshi wanda aka haife su a tare, inda zai saka mota ta bi ta kanshi ta wuce a lokacin da matar shi ke gadon asibiti tana nak'uda inda daga k'arshe bayan ya sake samun galaba ga d'an-uwan nashi, zai koma bibiyar rayuwar 'yar da aka haifa, domin kashe ta bayan ta cika 20years a duniya idan ya yi jima'i da ita, shi ne cikamakon ikon shi.
Amma ko hakan zai iya faruwa, burinshi ya cika akan mummunan k'udurin shi gare ta.?
#FOLLOW.
#VOTE.
#COMMENT.
AND.
#SHARE.
"THANKS"