A hankali ya kira sunnanta, but she couldn't look at him, ya kama hannunta, ya daga habbanta, yana kallon fuskarta.
"Nuwaylah? I... I... I love you"
Ya fada cikin extremely cool voice. Kalmar na landing a dodon kunnuwanta, ta dago daran2 idanuwanta tana kallansa.
"Yes Nuwaylah, I truly love you".
Kanta kawai take girgizawa sai hawaye dake gangarowa daga idanuwanta, ta kasa cewa komai. She couldn't believe her ears, how could he love her?
Ya matso kusa da ita sosai kamar mai shirin shigarta, ya dora hannayensa kan kafadarta
"I'm going crazy Nuwaylah, please help me, I'm not asking you to love me back, just let me love you, let me be the man in your life, let me be the father of your child, please Nuwaylah"
Ya karasa idanuwansa na zubar da kwalla, she couldn't raise up her head amma tasan kuka yake, kallamansa sun mata tauri da yawa, she loves him too but they can't be together, can't he see?
"Sir I'm... I'm sorry but what you're asking from me is not possible, Sir you can't love me. We do not belong to the same category, Sir you're far above my level. I..."
"Shhhh, love knows no class nor level, the heart falls in love with whom we can not choose, my heart chooses you Nuwaylah, it falls in love with you"
Ya hadda kanta da nasa yana shakar kamshinta, numfashinsu na sauka at the same time, ya lumshe idanuwansa a hankali.
The story of A'isha and Suleiman, the fated lovers who were born be each others company!
Hausawa sunce mahakurci mawadaci ne tabbas Maganar take duk Wanda Yayi hakuri bazai Taba tabewa ba, labarin A'isha da Suleiman masoyan gaske Wanda kaddara ta dangi ta rabasu!
Yaya labarin zai kasance? Meye zai raba masoyan nan.
It's still that Shatuuu.... the writer of Mace A Yau!