Rayuwar Ameena takarda ce wacce take dauke da abun al'ajabi, soyayya, tausayi, ilimantarwa, shakuwa da Kuma hakuri.💛💛💛
Ameena Othman ta kasance yarinya ce Mai hakuri da tausayi, Mai son addinin ta fiye da komai.
indai akwai wadda Ameena take girmamawa fiye da parents din ta toh malamin makaranta ne, tana bawa teacher respect fiye da zato.
Bashir sarki Othman ya kasance malami agun Ameena amma saidai me? Zuciyar sa takamu da son dalibar sa wadda shikuma ya ayyana wa kansa he would not engage in any relationship with his students.
waye Bashir sarki Othman?
Malami ne Mai son addini, Mai dogaro da na kanshi.
shin Bashir zai iya rike alkawarin da yawa kansa kuwa?
Ameena kuwa mecece kaddararta?
Ku biyo ni don jin ya zata kaya stakanin Ameena da Bashir 😊😊😊
karku sake abaku labari😉😉😉
#Ambash💕💕