CAPTAIN SADIQ
  • LETTURE 172,905
  • Voti 7,796
  • Parti 49
  • LETTURE 172,905
  • Voti 7,796
  • Parti 49
Completa, pubblicata il feb 18, 2020
d'an  tsokacin  labarin  CAPTAIN SADIQ ya  kunshi  rayuwar soja  ne  mai  zafin  zuciya, d'aurewa  rashin  fara'a tun bayan  lokacin  da Allah  yayiwa matarsa  rasuwa, bayan  ta  haifa  masa  baby  girl wadda  taci  suna  mahaifiyarsa wacce  Allah  ya  d'aura  masa  son  ta, Hakan yasa duk  mai  aikin  da  aka  kawo  domin  kula  da  yar tasa  sukan  gudu  ko  ya  koresu, saboda  rashin gamsuwa  da aikin  nasu, ko  saboda  cin  kashin  da  suke  fuskanta  a wajan  sa, hakan   duk  yanada  nasaba ne  da tun  bayan rasuwar  matarsa KAUSAR ya  rasa  walwala,  har  mahaifiyar  sa  ta  fara  gajiya  da  irin  halin  nasa,  kwatsam  sai  ga  Allah  yasa mahaifiyar sa ta samo  mai  aiki  FATUHA wadda ta  adabi  mutanan  kauyan  su  da  rashin  jinta, haka  yasa  k'anwar  mahaifita  tahowa  da  ita  birni  aikatau  gidan  su  CAPTAIN,   ko mutanan  kauyan  sun  huta  da  halin ta, ya  kuke  tunanni  masu  karatu? shin  FATUHA  zata  d'au  wulak'ancin  CAPTAIN SADIQ koka  zata  rama tunda  dama  bata ji  ko  a kauyan  su RANO mu  kaftan💃
Tutti i diritti riservati
Iscriviti per aggiungere CAPTAIN SADIQ alla tua libreria e ricevere aggiornamenti
oppure
Linee guida sui contenuti
Potrebbe anche piacerti
DUNIYA BIYU!!!  di jeeedorhh
12 parti Completa
Gefen wasu samari uku da suke ta faman tada hayaki kamar tashin duniya ta rakube, ta mikawa Bangis -mai shagon- kudin hannunta. Tace, "magi mai tauraro zaka bani na talatin da aji-no-moto na ashirin". Ya zuba mata a leda fara ya mika mata. Ta juya, wani daga cikin matasan ya fesar da hayakin daya busa, ya sauka akan fuskarta. Ta sanya hannu tana kore hayakin, tana tarin daya sarketa sakamakon shakar tabar da tayi har cikin makoshinta. Ta bude idanunta dake mata zafi, babu mamaki ma sunyi ja, ta saukesu akan wanda ya aikata mata wannan ta'addanci. Babu abinda ya dauki hankalinta a tattare dashi sai idanunshi, irin idanun dake nuna wuya da tsananin duhun rayuwa da suka gani, suka kuma jure. Duk rashin kunyar mutum, karya yake yace zai tsaga tsakiyar idanun mutumin nan yace zai mishi rashin kunya. Don haka ne yasa ta kame bakinta, 'yar Allah Ya isa din data dauko daga cikinta zata yi, ta tsaya a makoshinta. Ta sadda kai ta kara rabawa ta gefensu ta wuce. Bata sani ba, wani abu game da wannan bakon mutumi da bata taba gani ba, seems nagging. Ta kasa fitar dashi daga cikin ranta. Dai-dai zata karya kwana, ta juya tana kara kallon tiredar. Yanzu ya fito daga cikin tiredar, yana tsaye daga waje. Sai dai kaifafan idanuwan nan nashi suna kanta kyam. Wata irin kunya da faduwar gaba suka rufeta, musamman dan guntun murmushin da taga yana yi mata. Tayi saurin yin kasa da kanta, wani dan karamin murmushi itama yana ziyartar bakinta, kafin ta juya da sauri ta karya kwanar.
အချစ်ကွန်ချာ di SaungThawtarMoon
166 parti In corso
မာယာများတဲ့အချစ်ကြောင့် နောက်ထပ်မချစ်မိအောင်မာယာ‌ေတွနဲ့ကာကွယ်တတ်ခဲ့ပေမယ့် မင်းရဲ့ ဖြူစင်ရိုးရှင်းတဲ့ချစ်ခြင်းကတော့ ကိုယ့်နှလုံးသားရဲ့အကာအကွယ်နံရံတွေကို ပြိုပျက်စေတဲ့အထိ နူးညံ့စွာအင်အားပြင်းလွန်းခဲ့တယ် ( လရိပ်မြှား ) ကျွန်တော့် အပြုအမူတိုင်းက ရင်ထဲကလာတာပါ ကျွန်တော့် စကားလုံးတိုင်းကို သံသယနဲ့မတိုင်းတာဘဲ နှလုံးသားနဲ့ ခံစားပေးပါ အတိတ်ရဲ့ဒဏ်ရာမှန်သမျှ ကျွန်တော့်အချစ်နဲ့ ကုစားခွင့်လေးသာ‌ရမယ်ဆို ... ( နေအခါး ) ❣️❣️❣️ စံနှုန်းတွေနဲ့ ဇယားချထားတဲ့ ပုံစံက ငါ့အတွက်အချစ်လို့ ကြွေးကြော်ခဲ့ပြီးကာမှ မာန အတ္တ အငြှိုးတရားတွေရဲ့အဆုံး တစ္ဆေတစ်ကောင်လို ငုတ်တုတ်ထိုင်စောင့်နေတာက နှလုံးသားအလိုတော်အရ အချစ်စစ်တဲ့လား ( လွန်းခရာသွေး ) ရက်စက်နိုင်သလောက် ရက်စက်ပါ Daddy အမုန်းတွေအောက်မှာ ရှင်သန်ရင်း Daddy ကို ငေးရင်း ချစ်နေရတာကိုက
Potrebbe anche piacerti
Slide 1 of 10
[ ယူ ] cover
MY ONLY ONE (completed) cover
CAPTAIN UMAR  cover
S School cover
DUNIYA BIYU!!!  cover
အစားထိုးခံလေးနဲ့ချစ်ကျွမ်းဝင်ခြင်း[ဘာသာပြန်] cover
အချစ်ကွန်ချာ cover
// ရင်ခွင်ညှာရယ် ချစ်လွန်းပို၏ // cover
SARAKI (The Accused Prince) ✅ cover
My Impressive Husband cover

[ ယူ ]

30 parti In corso

The entire story line and character names are just the imagination of the author.