JUYIN RAYUWA

JUYIN RAYUWA

  • WpView
    Reads 4,903
  • WpVote
    Votes 223
  • WpPart
    Parts 34
WpMetadataReadOngoing4h 8m
WpMetadataNoticeLast published Tue, Jul 21, 2020
WpInfo
Non-Fiction
K'aramar yarinya ce wacce baza ta wuce 9 years ba a duniya , sai dai idan ka ganta kuma kaga rayuwan da take yi zaka ce shekarun nata yafi k'arfin hakan , ahankali take taka matakalan tana sauk'owa cike da gadara , fara ce k'al mai tsayin gashi ga zara zaran gashin ido bazan iya fada muku yawan kyawun yarinyan ba saidai muce Masha Allah , dan tankar ba y'ar Nigeria bace , taunan chingon ta keyi a hankali tana dauke da flate d'in abinchi a hannun ta kunnan ear pace ne a manne , bayan ta gama sauk'owa tsakiyan parlon sai da tabi mutanen parlon d'aya bayan d'aya ta k'are musu kallo sannan taja tsaki gami da watsa musu harara sannan ta juya ta nufi wani daki zata shiga , wani brother d'in tane mai suna Nura yayi kukan kura ya finciko ta , cikin 6acin rai ya fara magana.
All Rights Reserved
#5
rayuwa
WpChevronRight
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • BAYA DA ƘURA
  • A JINI NA TAKE
  • MALAMA LADI
  • 💤A MAFARKI NASANTA💤( I know her in my dream )
  •  AFRA
  • NANA AMINATU 2022
  • BAKAR WASIKA
  • HAIRAN🔥💥♥️
  • RAYUWAR BADIYYA ✅
  • KUSKURE

Tashi ya yi a sanyaye ya fita ya daga falon, dan zama a ciki zai iya saka sa hauka na wucin gadi. Mota ya shiga ya fita daga gidan a guje. Sai da ya yi nisa ya tsaya a kan hanya, ya kifa kansa a kan steering motar cikin tashin hankali da tsoro mai yawa. Zuciyarsa bugawa take yi sosai, ji yake kamar ya yi hauka, tunaninsa yana ga abinda Abba ya faɗa masa. Da gaske dai matarsa Manal ƙanwarsa ce ta jini ko wasa ake masa? In hakan ya tabbata ya zai yi? In hakan ya tabbata me zai faru, wanne hali zai shiga? In hakan ya faru ya zai yi da ransa?. Allah ya sani yana matuƙar qaunar Manal, yana kallon ta matsayin abokiyar rayuwarsa kuma bugun zuciyarsa, kallon matarsa ma'ajin sirrinsa yake mata, kallon Manal yake a matsayin uwar yaronsa da yake cikin ta. Ta ya rana tsaka ake so a juyata ta koma ƙanwarsa wacce suke uba ɗaya? In hakan ya faru da wanne ido zai iya kallon ta matsayin ƙanwarsa da suke jini ɗaya? Ya matsayin ɗansa da yake cikin ta? Ɗansa ne ko ɗan ƙanwarsa?.

More details
WpActionLinkContent Guidelines