Boye gaskiya daya shi yazamana warga tsewar komai a tarayyarsu, A lokacin daya kesan gyara komai lokaccinne ta birkice masa tareda nuna sam batayarda da in gancin soyayyarsaba , Bata yarda da ingancin aurensu ba wanda hakan yasa taci burin wargatsa wannan hadakar" A ganinta yazo da yaudara da rainin hankali since from day one" Shin zata samu nasarar bata auren nasune ko aa kamar yarda taci alwashi? Mai zai faru lokacin da ta samu mummunan hatsarin dayasaka ta manta koshi wanene da duk wani abunda ya shafesa? Shin zata tuna? Shin zata cigaba da zama dashi? Find out in halal veer" Labarin Adeel da nuayma mai dauke da sarkakiya da hargitsi. Daga alkalamin CHUCHUJAY.All Rights Reserved