KUSKURE DAYA
  • Reads 125
  • Votes 7
  • Parts 1
  • Time <5 mins
  • Reads 125
  • Votes 7
  • Parts 1
  • Time <5 mins
Ongoing, First published Feb 28, 2020
Arziqi da yaya sune silar farin ciki a gurin dan adam, a duk inda mutum ya samu daya zai ta qoqari wajen ganin ya samu dayan, in kuwa ya rasa za ka same shi cikin yanayi na rashin walwala sai dai masu tawakkali su kan mi qa ma Allah lamarin su har su kai ga samu abun da suke muradi.

A wannan ahalin ba haka bane, haqiqa Allah ya azurta ta su da duk wannan abubuwan har ma da qarin ilmi, wanda shine gishirin zaman rayuwar. amma KUSKURE DAYA ya hana musu samun farin cikin da suke gani gashi daf da su amma ya gagare su samu.

****
'sai yaushe rayuwar mu  zata daidaita ne mu ma mu samu daidaito? 

'yaushe zamu gane wannan rayuwar mai  yanayika mabanbanta inda ta dosa,

'ko yaushe zamu samu farin ciki ---- ko me ta tuna kuma ta gaza qarasa kalmar ta, sai kuma murmushi  da ya zo mata a ba zata, tayi shi ba tare da tasan ma murmushin ya subuce mata ba. dan a halin da ta ke ciki wannan murmushin ba gayyatar sa tayi ba,fuskar ta  ta dago mai dauke da idanuwanta dara dara masu haske da qyalli gwanin kyau, masu yalwar gashi da kuma cikar gira da ta qara qayata mata su, don in har da ido ake gane kyau to tabbas ita din tana cikin kyawawa, qyallin idanuwan na hango kawae ban samu damar qare mata kallo ba sbd duhun gurin da take zaune, hasken farin wata ne ma ya qara taimaka min gurin gano idanuwan sbd qyallin da sake. 

'zaune take ita kadai take ma kanta tambayoyin da bata san amsar su ba, Korda ace  wani ta tambaya daga cikin waanda zata iya tambaya amsar dai daya ce,  duk a xuci take wannan mahawarar, sai dai tana sane da alqawarin Allah na cewa duk tsanani yana tare da sauqi. 
inaga wannan dalilin ne ma yasa ta murmusa. 

****
ku biyoni don jin lbrn wannan ahalin, ahalin malam taju da irin tasu qaddarar a rayuwa, mai dadi da akasin hakan tunda ita rayuwar haka ta gada.
All Rights Reserved
Sign up to add KUSKURE DAYA to your library and receive updates
or
#467hausa
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
COWGIRLS! | Yellowstone cover
The Brink of Minds | Tim Bradford cover
Masked Obsession cover
Second || Robby Keene cover
Wrong Number~ Charles Leclerc cover
Angelic - Rafe Cameron cover
𝓢𝓮𝓮 𝓜𝓮 cover
In DxD with Sign-In System! cover
BURNING PILE » MIGUEL DIAZ cover
𝑴𝒊𝒏-𝒆 || Min Ho x Reader cover

COWGIRLS! | Yellowstone

92 parts Ongoing

"long live cowgirls." - in which the youngest of the dutton clan comes home [yellowstone] [ryan x oc] [book one]