...He was married to her elder sister,sannan ita kuma yana sonta,even though ya san ƙaddara ta haramta masa ita matsayin mata matsawar yana tare da ƴar uwarta,hakan bai sa ya haƙura ya cire son da yake mata a ransa ba,shin ya ya al'amarin zai tafi? Sakin ƴar uwarta zai ya aureta? Ko kuwa zai jira faruwar wani al'amari daga Ubangiji da zai halatta masa aurenta ne?All Rights Reserved