ƁACIN TAH...! labarin wani azalumi magidanci ne wanda a rayuwarsa kwata-kwata besan hakkin matarsa ba bare kuma'ya'yansa.Komai ya tara hannu ya naɗe sai dai matarsa tayi..shin me kuke tunana zai biyo baya yayin da.....!!! ku biyoni domin Jin cikakke wnn labari me cike da takaici, duk da kasancewar sa babu yawa,amma abinda nakeso muyi duba dashi ba ƙanƙantarsa ba sakon dake cikinta shine abin dubawa.....!!