'Yar uwata ce ke, jini ta ce ke, Kuma kawata ce ke. Tabbas soyayya halitta ce ! Allah ne ya halitta soyayyan da ke tsakanin mu. Ko ya karfin ta? Sai Kun biyoni. Nidai Ina ji a Raina Zan iya sadaukar da Raina domin ki. TABBAS shaidan la'ananne ne, Ya Rabb Kar Ka bashi ikon raba soyayya Dan Allah.