INUWAR GAJIMARE💨
  • Reads 10,948
  • Votes 805
  • Parts 12
  • Time 1h 21m
  • Reads 10,948
  • Votes 805
  • Parts 12
  • Time 1h 21m
Ongoing, First published Mar 15, 2020
"Ka min alƙawari zaka kula min da Khadijatu fiye da rayuwarka! Ka min alƙawarin zame mata INUWAR GAJIMAREN da ko bai bada ruwa ba sai bada inuwa. Ka bani Kalmarka Ishaƙ!"
  Hawayen da ke zuba akan idanuwansa ya gaza tsayar su, bugun da zuciyarsa ke yi sai fama hau-hawa ya ke.
    "A'a Likita bana buƙatar hutun da kake ta kira! Wani hutu ne ya rage min bayan an lalata min rayuwar ƙanwata? Wani hutu ne ya rage bayan rai guda ɗaya tilo da nake da shi a duniya yana barazanar barina? Wani hutu ne ya rage min a duniyar da ta cika da mutane masu son kansu? Ina hutun da zanyi a yayin da mutane basu duba can-canta balle su kimanta su kyautata? Bani da wanan haɓakon, bani da wanan ƙumajin, bani da wanan jarumtar, dan na riga da nayi saken da wanan hutun ya warware ko wani sa rai da nake da shi.
Ka faɗa min ina Khadijatu ta ke?"



  KHADIJATUL ISHAƘ 🙌 dabanne sai kun shiga ciki za ku ga abun da ya ƙunsa.
All Rights Reserved
Sign up to add INUWAR GAJIMARE💨 to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
Slide 1 of 1
Leah's Writer's Room cover

Leah's Writer's Room

13 parts Ongoing

Want to ask me questions? See my behind the scenes? Even see my upcoming story sneak peeks? Here you can request for a chapter read request as well as critique. There's even something better-talking to me about anything you want!