Kallo cike da tsantsar mamaki da al'ajabi hade da tashin hankali Abba da Anty Fanneh suka shiga bin Samha dashi suna jiran suji ta karyata abunda ya fadi. Abba ne ya dubeshi yayi kokari ya hadiye abunda yaji ya tasar masa yace "Da gaske kai kayi cikin dake jikin kanwarka ko kuwa kunnuwa na ne suka jiyo mana ba daidai ba?" A hankali ya da'go kansa ya zube fararen idanunsa kan mahaifin nasa yana jin yanda kirjinsa ke tsananta bugu, numfashi da kyar ya janyo sa'anan yayi releasing a hankali yace " eh Abba, cikin jikin Samha nawane kuma inason abuna" If you're in love with hot teenage romance🥵 This is for you❤️ Ku biyo Ku ji yanda wanan kayattacen labari zata kasance.🔥🔥🔥
82 parts