Yar cikin aminiyarta ta aure mata miji... komin nisan jifa kasa zai fado,haka ma komin nisan dare gare zai waye,qaddara zanen ubangiji ne ayayin da shi mugunta da jahilci kirkiran mutum ne...find out what happen when the unxpected meet the expected. #JUD #Daddy Aliyu #hajiya RamatAll Rights Reserved