~Based on true life story~
Sabeeha da take zaune kan kujera cikin qunci da radadin zuciya tana kallonsa kawai tayi wuf ta miqe tare da furta: "Wai meh kake nufi ne? Are you trying to make mockery of my feelings for you ne?" Haneef yai dariya yace: "Relax Sabeeha babu wani love fah, duk haukane! Itama Ays...." Tas! Ta wankeshi da mari, dagowa yayi zai rama, cikin fushi amman a karo na farko a rayuwarsa, da idanuwansa suka sauka a fuskarta zuwa jikinta. Ya fara lura tabbas Sabeeha ba qaramar kyakyawar mace ba, ga uwa uba diri, Allah ya albarkace ta dashi. Nan take kuma ya tuna ah inda yake, tuni ya sauke hannunsa ya zuba mata na mujiya. Kallonsa kawai tayi tare da furta "Aysha din banza! Aysha din wofi komai aysha! Tohm, damn you and listen well to this, idan so karya ne, idan so haukane..." Bata qare kalamanta ba sukaji jiniya tare da jin anbude babban gate din gidan. Jerin convoy din motocin mijinta, Major General M.M Muqaddas suka shigo farfajiyar. "Wai daman yana gari? Ko daman gidan nan akwai CCTV cameras acikinsa" tambayar da tayiwa kanta kenan! Tare da umartar Haneef wanda yake qoqarin neman hanyar guduwa: " Sit down malam!!" Daram, Haneef ya zauna ba shiri tare da zancen zuci: "subhanallah! ni yau nakawo kaina mayanka ta. Shegu mata ashe su daman zasu kasheni!"...
Rosie is meant to hate famous rockstar Will O'Connor, who killed her father in a car crash, but she finds herself falling in love instead.
*****
Rock sensation, Will O'Connor is in the prime of his career when he unintentionally kills a man in a car accident. Full of remorse, he must come to terms with his non-guilty verdict. People-pleasing Rosie Montgomery dedicates her life to making others happy. Following her father's death in Will's crash, she becomes desperate to keep her family intact. But when Will and Rosie accidentally meet at her father's grave, there's an undeniable bond. Can they ignore the rest of the world and go after what their hearts most desire? And most importantly - can either of them handle the consequences?
[[word count: 80,000-90,000 words]]