kydi na nufin manufa ko tabi'u, dan haka wannan littafin ya kunshi tsabtacen labari na mata Akan tabiusu, dukia, farin ciki, soyaya, bakin ciki, secrets, makirci, kisa, zalunci, Wayewa, zamantakewar aure, sai kuma yadda nadama kan Shiga zuciyarta idan lokaci yayi ta natsu ta gane illolin damuwarta da shirmen da take yi. Allah yasa mu gane baki daya.All Rights Reserved