JINAH (Matar Aljani)
  • Reads 29,899
  • Votes 2,186
  • Parts 29
Sign up to add JINAH (Matar Aljani) to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
WAHALA DA GATA season1 by Smart_Feenert
50 parts Complete
Season 1. "Wato gani ni makwadaiciya ko?, To koda kika zo wannan gidan kin same mu muna cin sa ba wai tafowar ki muka fara ba bak'ar munahukar Allah, ai wallahi waje kika samu shiyasa, yanzu fisabilillahi dubi jikin ki, haka kika zo daga gidan ubanki?, shin ko kin manta ne in tuna maki yanda kika zo kamar wadda ta kwana dubu bata saka Lomar Tuwo a bakin ta ba, Wuya kamar Marik'ar Lema gabadai ilahirin jinkinki haka yake kamar na wata Tambad'ad'd'iyar Akuya, shin wai Zahra'u ko kin manta ne?. Ina jiran amsar tambaya ta..." "Kazat-ubaaaaa, akan wannan bak'in kifin har zai sa Rai na Ya b'ace, Allah ya kiyaye ni wallahi, ai ni ba irin ki ba ce, dan haka yanada kyau ki sake tunani bak'ar munafuka." "Ni ba haka nake nufi ba Hajiya Allah ya baki hakuri, kawo kular sai in zube maki kifin.!" ...."Awww yanzu dan kin raina ni har sai na mik'o maki kullar zaki zube man kifin? lalle Zahra'u wuyanki Ya yi kauri, to bari kiji in gaya maki wallahi wannan jikin naki ba zai tab'a bani tsoro ba yanzunnan wallahi sai in ciraki sama-sama in buga ga k'asa, idan kuma kina tantama sai yanzu akafta ki gani..........! **** "Iyyeeee to sannun ku da zuwa babbak'un munafukai, da ma na sani ai, wato an zo ganin k'wam ne ko? dan a gani idan na mutu aje zuwa shela.!" Nan da nan wajen ya yi tsit hayaniyyar ma aka daina kamar wajen da ak............ Ta k'ara da cewa "To wallahi zama daram-dak'am a cikin duniyarnan kamar yanda bakwa son gani na haka zaku barni sai sanda lokaci na ya cika na barin duniyar munafukai shegunan banza 'yan-tsiya wad'anda ba abin da suka iya sai tsintse da tsegumi, kuma wallahi na rantse da Rabbul-samawati wal-ardi dik wanda bai bace man da gani ba Ubangiji Allah ka-isar man ka fidda man hakki na bisa ga kan uban kowa". Anan wasu suka dinga ce wa "Ba amin ba" .................! Dik a cikin wannan littafin mai taken suna da WAHALA DA GATA SEASON1..... ku kasance tare da shi FOLLOW, VOTED, CMMNTS, SHARED
Doctor Sheerah! (SAMPLE ONLY) by jeeedorhh
26 parts Complete
Rayuwarta, farincikinta, damuwarta, tashin hankalinta, komi nata ya ta'allaka ga mutanen nan su biyu ne kacal! Su kadai take kallo taci gaba da rayuwa kamar babu wata damuwa a ranta, her world revolves around them!! Me zai faru lokacin da abubuwa suka canza? Lokacin da tsohon aboki, kuma masoyi ya bayyana a cikin Rayuwarta? Lokacin da 6ataccen Yaya kuma 'Dan uwa Mafi soyuwa a rayuwar ta ya bayyana? Lokacin da bata yi zato ko tsammani ba?? Musamman idan abin yazo da wani zabi da zata yi, zabi wanda yake mai matukar tsanani da wahala... Shin, ko yaya zata kasance??? ☆*☆*☆*☆*☆*☆*☆*☆* Tafe suke cikin super market din a hankali. Shi yake tura akwatun sayayyar, yayin da Ramlah take makale dashi tana jidar abinda take bukata tana jefawa cikin akwatun. Dai-dai lokacin data kai hannu kan kwalin 'sponge cookies' tana kokarin dauka, taji hannu ya kamo hannunta ana kokarin daukar kwalin cookies din. Cikin sauri, kuma a lokaci guda, suka saki kwalin ya fadi kasa. Kamar hadin baki, su duka ukun suka durkusa tare da kai hannun su ga kwalin. Mistakenly, hannun shi ya sauka akan bayan hannunta. Wani hargitsattsen shock da matsananciyar faduwar gaba ya ratsa su a lokaci guda. Kyawawan dara-dara, kuma fararen idanuwa suka dago suka sauka akan zagayayyiyar, doguwar fuskarta, kafin ya dire su akan wasu irin deep-ocean blue eyes da Idanuwan shi basu taba katarin cin karo dasu ba! Ya samu kan shi da nutsewa cikin kogon su, yana karantar ta, yana ji a jikin shi, kamar.., kamar...! Ta kasa janye nata idanun daga cikin nashi, duk kuwa da amsa kuwwar da zuciyarta take mata akan tayi hakan, ta kasa! Kamar wadda maganad'isu ke fuzgar ta, haka take ji. Ita ta sani, kamar yadda zuciyarta ta fita sani, cewa shine!! Basu samu damar janye idanuwan su akan na juna ba, sai da siririyar muryar karamar yarinyar ta ratsa cikin dodon kunnuwan su; "Mom?!". ~~~~Wannan littafi sample ne kawai ch (1-24). Zaku iya samun sauran a Taskar Fikra.
You may also like
Slide 1 of 10
AKWAI ƘADDARA cover
ABU KHALIPHA cover
Painting On The Skin cover
•Kho(ကိုယ်​ရဲ့ခို​)(complete) cover
WAHALA DA GATA season1 cover
A UBA NA DAUKE KA cover
သူ့နှလုံးသားမှာခြေရာတွေနဲ့(Vengeance) [Complete ] cover
             BUTULU..... cover
Doctor Sheerah! (SAMPLE ONLY) cover
MAGANIN MATA cover

AKWAI ƘADDARA

65 parts Complete

Nashi Ƙaddara ta kasance ɓoyayya. Bagus Azeez kenan mai tsintar kansa cikin ƙaddarori ma bambanta da bai san ta ina suke faruwa ba. Seyyidah Murshida matashiyar budurwar da ta sadauƙar da farin cikinta da numfashinta dan nasa farin cikin. Ko zai saka mata da alheri? Ko za ta samu farin ciki tattare da shi? Sai yaushe farin cikinta zai dawo? Akwai soyayya, sadauƙarwa, taimako da dana sani. Ku biyoni cikin labarin soyayyar matasa biyun da ƙaddara ta haɗa su.