labari ne akan wani matashin saurayi ɗan mai kudi, shima kuma yana da kuɗi gashi ya tsani talaka a rayuwarsa,baya kaunar talaka ko kaɗan a zuciyarsa, sai kwatsam ya faɗa soyayyar yar gidan talakawa ba tare da yasan ko ita wacece ba, so ɗaya tak ya taba ganinta a rayuwarsa daga nan kuma shikenan. gashi bai san a ina zai ganta ba, kar dai na cika ku da surutu ku bibiyi labarin dan jin yadda zata kaya a cikin wannan littafi mai suna ITA CE ZUCIYATA, daga ji kunsan akwai zazzafar soyayya,
MASOYANA NA HAKIƘA KU HANZARTA NUNA MIN KAUNA TA HANYAR SIYAN WNN BUK DIN NAWA AKAN FARASHI MAI SAUKI #200 NGD
Want to ask me questions? See my behind the scenes? Even see my upcoming story sneak peeks?
Here you can request for a chapter read request as well as critique. There's even something better-talking to me about anything you want!