Hi guys! this is my first time of writing novel I hope Zan samu hadin kanku✌️ Prince Nasir miskilin karshene,Mai ji da sarauta,bai daukan raini,Mai tausayi ne,Mata ba suwa gabanshi Amma Kash!shin rayuwa ba mace yn yiwuwa kuwa? Ku biyoni cikin littafin Nan Mai dauke da abubuwan burgewa,soyayyah,yaudara,sharri mugunta,da ji ji da Kai Allah yasa mu gama lafiya Kuma yasa littafin yy mn amfani alfarmar manzon Allah saw🙏All Rights Reserved