Yanda ƴammata ke mancewa da kansu da martabarsu a yayin bikin sallah, burinsu su haska kawai wajen samari, ko ina suka zagaya a yabasu su da kwalliyarsu, ajiye al'ada da addini dan kawai ace kaine wane, bin kowacce hanya wajen neman kayan bikin sallah. matan aure masu burin gasa da wance tayi kaza a gidanta, nima dolene sai nayi koda ban kaiba, mun manta ko yatsun hannunmu ba ɗaya bane ba, baki da gashin wance kice sai kinyi kitson wance🤦🏻.All Rights Reserved