_Sunana Barrister *Aminatu Farouk Shagari*. Ni makauniya ce, mara asali da tushe, a bar k'yama ga kowa, bansan kaina ba, bansan me nake so ba, bansan wani abu me suna jin dadin rayuwa ba._.... Rayuwa ta cike take da abubuwa masu yawa. Duk da haka bazan ce nafi kowa shiga matsin rayuwa ba, sai dai ina da tabbacin ina cikin sahun farko na mutanen da za'a kirasu da wanda rayuwa tayi *Daurin Goro*.All Rights Reserved