Hanan ta fuskan ci ƙalubale da dama cikin rayuwar ta dana zaman aure wadda ta ƙaddara Allah ke tsara rayuwar kowa,wanda hakan yasa bata taɓa zargin cewa makashin ta na tare da ita ba ### kubiyo ni don jin ya rayuwarta ke tafiya kuma wasu irin ƙalubale ta fuskanta labarin ya kasance ne daban tausayi,cin amana,soyayya,takaici da kuma zanbo cikin aminci💔All Rights Reserved