GARARIN RAYUWA

GARARIN RAYUWA

  • WpView
    Membaca 5,571
  • WpVote
    Vote 234
  • WpPart
    Bab 16
WpMetadataReadBersambung2j 7m
WpMetadataNoticePublikasi terakhir Jum, Jan 15, 2021
WpInfo
Fiksi
Aksi dan Thriller
Littafin GARARIN RAYUWA Yana d'auke da tausayi, nadama, tsantsan soyayya, nishad'antar wa, fad'akarwa, wa'azantarwa da d'unbun Dana sani, yarinya ce batasan Hawa ba batasan sauka ba, ana haifarta aje a yadda ita ba tare da an k'ara waiwayanta ba, Iyayanta sun kasance attajiran masu kud'i masu fad'a aji a k'asa Amma suka jefar da ita, Ni kaina Maman Irfaan inason inji dalilin su nayin Haka, kudai ku biyoni danjin wannan k'ayataccan labarin, har kullum nice taku Mum Irfaan 😍🤩
Seluruh Hak Cipta Dilindungi Undang-Undang
Bergabunglah dengan komunitas bercerita terbesarDapatkan rekomendasi cerita yang dipersonalisasi, simpan cerita favoritmu ke perpustakaan, dan berikan komentar serta vote untuk membangun komunitasmu.
Illustration

anda mungkin juga menyukai

  • LUBNARH 'YAR A'IKI
  • Mrs. Ex-Girlfriend
  • TAFIYAR MU (Completed)
  • Kaine Rayuwata😭❤❤ Complete
  • Milik Tuan Megat [𝒞 ]
  • BAKAR WASIKA
  • WATA KADDARAR ✅
  • FATU A BIRNI (Complete)
  • GYARA KAYAN KA... {Ƙalubale Gareku Iyaye}
  • AL'AJABIN SO
  • KOWA YA GA ZABUWA...
  • WACECE ITA??
  • RAYUWAR BADIYYA ✅
  • SHU'UMAR IZZAH
  • Gjithçka per ty
  • SHURAKH
  • WAYE MACUCI
  • NANA AMINATU 2022
  • ... ZINARIYA
  • SHAUKIN SO

Lubnarh yar a'iki littafine wanda da basirata na rubuta shi ba da nawani ba dan haka ban yarda wani ko wata suyi amfani da wannan littafin ba ko canza min tsarin littafina ba batare da sun nemi izininyin hakan ba daga gareni kwakwalwatane ba nawani ba kuma duk wanda yaga labarin yaci karo da nashi to ina neman afuwan ku🙏🏽 labarin yazo daya ne amman wannan nawane kuma ba dogon labari bane gajere ne nagode ina mika gaisuwata agareku masoyana da abokan arziki kuna biyani kamar yadda kuke sakani farin ciki nima ina fatan Allah yabani ikon faran ta muku nagdode

Detail lengkap
WpActionLinkPanduan Muatan