WASIYAR AURE😭❤❤complete
  • Reads 40,083
  • Votes 8,525
  • Parts 55
  • Time 10h 17m
  • Reads 40,083
  • Votes 8,525
  • Parts 55
  • Time 10h 17m
Complete, First published May 30, 2020
Mature
Atsorace yakira sunanta tana kwance kan kafadarsa ya'dago fuskarta idonta arufe 'kib,
Nandanan yadaburce yakwantar da'ita flat yafada kitchen dagudu yadebo ruwa yawatsa mata shiru babu labari.
Afirgice jiki narawa yasa waya yakira Dr Usaini abokinsa yagayamai duk halin da yake ciki,
"Dakata kanatsu ingaya maka taimakon dazaka bata kan nazo",
Hamza nashare hawaye yace "toh inajinka dan Allah gayamin ko numfashi batayi"
"Okay compressing zakai mata sau talatin da biyu inbata farfadoba saika bata Mouth to Mouth respiration kanatsu kaimata dakyau dan Allah"
"Toh saikazo", Hamza yafada yakashe wayar",

Compressing yafara mata harya wuce 'ka'ida, ganin basauki sai Allah yadawo yarike haccinta yasa bakinsa cikin nata yahura,
Agurguje yadago kai yana sharta zuba yakalleta ba labari, jiki narawa yakallah sama yatattaro duk wani nutsuwa yacire 'dar yarintsa ido yamaida lips dinshi yakafa kan nata yahurawa cikin kwarewa,
'Dago kan dazai yaduba yaga idonsa kwar cikin nata, 
Kasa magana yayi dan murna yarungumeta dasauri yana maida ajiyar zuciya yakira sunanta cikin muryar da batai tsammaniba, wani irin sexy voice maidadin saurare taji yace "Ushna",

Yadda yayi maganar yasa takasa amsawa,  tayi shiru tana 'ko'karin tantance duniyar da take, shin mafarkine ko wani irin al'amarine data kasa fahimta sai saurare?,
"I was very scared! i thought i'll lose u too, banso nazam sanadin mutuwarki kamar yarda nayi na yarki Ushna, dan Allah kiyi hakuri sharrin shaidanne",
Zata yun'kura tatashi taji anyi gyaran murya akansu, sanadin dayasa Hamza yai firgigi ya murguna atsorace kamar mara gaskiya yajuyo.
All Rights Reserved
Table of contents
Sign up to add WASIYAR AURE😭❤❤complete to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
MAR'ADAMS cover
Nixon cover
PAW Patrol: New Generation cover
Kece Rayuwata(my Jann❤️) cover
bad Soldiers (Rias Kuroka akeno & sona x male readers) Completed  cover
Fairy Tail: Next Generation - Volume V cover
WACECE ITA??  cover
🌻🌻MATSALAR GIDAN MIJI🌻🌻(GIDAN AURENA) BOOK 1. cover
ƘAYAR RUWA Book 1 Complete cover
INDON KAUYE cover

MAR'ADAMS

25 parts Complete Mature

labari ne Mai dauke da soyayya , ilimantarwa, fadakarwa, nishantarwa jajicewar rayuwa .