Namiji Ruwan Jakara

Namiji Ruwan Jakara

  • WpView
    Reads 299
  • WpVote
    Votes 29
  • WpPart
    Parts 2
WpMetadataReadOngoing16m
WpMetadataNoticeLast published Fri, Apr 10, 2026
WpInfo
Fiction
Romance
"Iko da gadara da namiji yake jin yana da ƙwanjin nuna wa duk wata ƴa mace, to nima ina dashi.Ni Rigar Siliki ce, ga duk wani ɗa namiji da yake jin ya isa, yana da zuciyar mallakar mace yaci zarafinta ya takata yadda yake so. Ya manta ita ce nasarar sa, ita ce darajarsa, sannan ita ce farincikin duniyarsa...sannan ita ce maganin duk wata bukata da ɗa namiji yake da ita"... -Surayya Mahmood Jikamshi.
All Rights Reserved
#16
humanright
WpChevronRight
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • TSINTACCIYA
  • RUFAFFEN DUMA
  •  Sweet Home
  • ISMUHA ZAINAB Completed
  • Gidan nagogo😍😍😍
  • 🌸RAYUWAR MU A YAU🌸
  • KARAGAR MULKI
  • 🌍BANI DA MADOGARA🌍
  • MURADIN ZUCIYA
  • KWANTAN ƁAUNA

Rayuwa mai ɗauke da ƙunci da kuma tarin baƙin ciki, Yayinda hasken wata ke fitowa yana haskaka samaniya, a lokacin ne kuma zuciya keyin zafi da wani irin tafarfasa, Idaniya sun makance dalilin zubar Hawayen da ban san yaushe ne zai tsaya ba, Ina jin inama zan iya kashe kai na! Ko hakan zai sanya zuciyata ta samu nutsuwa da kuma salama, a lokacin da kowa ya kamata yayi farin ciki a lokacin na kejin duniya nayi min zafi, Idaniyan zuciyata na tafarfasa, ban sani ko zan zama dai-dai kamar kowa? Ban san yaushe rayuwa zata juya min daga juyin wainar fulawan da take dani ba, rayuwata ita ake kira da GABA GAƊI rayuwa mara ƴan ci, ko wacce mace na amsa sunanta dana mahaifinta yayinda ya kasance ni kuma ina amsa sunana kana na bashi makari da TSINTACCIYA!

More details
WpActionLinkContent Guidelines