Tarayyar Jini
  • Reads 1,028
  • Votes 49
  • Parts 8
  • Time 1h 1m
  • Reads 1,028
  • Votes 49
  • Parts 8
  • Time 1h 1m
Ongoing, First published Jun 12, 2020
Tun haduwar su ta farko bai manta ta ba don haka bai daina neman ta ba amma shin a ina zai ganta bayan ko fuskarta bai gani ba balle ya san sunan ta. Hasalima babu wani abu daya hadasu face jininta dake yawo a jikin shi.
All Rights Reserved
Sign up to add Tarayyar Jini to your library and receive updates
or
#1982022
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
🌺KuSKuReN 🥀BaYa🌺 cover
my ocs cover
Vision of Silence cover
little wife cover
【Driven】 cover
Wendizzy's Writer Room cover
Community Happenings cover
HAFSATUL-KIRAM cover
The ties that bind cover
BABBAN GIDA(HUGE MANSION )🏬 cover

🌺KuSKuReN 🥀BaYa🌺

13 parts Ongoing

Zara-zaran yatsun hannunta wanda suke sanye da zobina masu matukar kyan gaske da d'aukar hankali ,idona ya soma hangowa sanadiyyar motsa hannun da take tana juya stearing tana ɗan kad'asu lokaci-lokaci saboda wak'ar dake tashi a cikin Motar, tare da fitar sautin siriryar muryarta me dadin saurara. 'I don't care who you are, where you from what you did as long as you love me'. sautin dake tashi kenan a cikin motar na Back Street Boys wanda take marming kamar ita tayi shi. yayinda a hankali take motsa lips dinta kamar batason motsasu, gefe guda kuma zuciyarta ke bugawa da matsanancin karfi gaske wanda ta rasa dalili faruwar haka tun safe ta tsinci kanta cikin tsanani faduwar gaba ..