Hausa novel. Taya Wadda ta mutu zata dawo? Shin ita dince kuwa Kodai fatalwa ce? Taya an binne ta tare dashi Kuma ace ta dawo? Ko dai Yan biyu ne? Anya baiyi gamo ba? Kodai aljanu ke bibiyar rayuwarsa? Ko Kuma tsabar begen da zuciyarshi take matane yasa yake ganin wata da suffarta? Toh koma dai mummunan mafarkine yake yi? Ku biyoni cikin littafina Mai Suna NABILA dan jin yadda zata kaya. Nagode. Taku safara'u sa'adAll Rights Reserved