We've updated our Content Guidelines.
Review the latest guidelines to keep sharing stories safely.
LOVE WEB(tarkon so)

LOVE WEB(tarkon so)

  • WpView
    Reads 1,537
  • WpVote
    Votes 153
  • WpPart
    Parts 24
WpMetadataReadMatureOngoing1h 57m
WpMetadataNoticeLast published Sun, Oct 4, 2020
WpInfo
Fiction
Romance
Hausa love story Afrah yarinya ce wacca tashiga gararin rayuwa a hannun kishiyar uwa. Mukhtar saurayine Wanda bayason hayaniya da tashin hankali Wanda ahakan ya hadu da wata baturiya Emily inda har soyayya me tsanani ya shiga tsakaninsu.iyayen mukhtar suka dauke afrah daga wajan kishiyar uwarta a matsayin me aiki. A zamansu ne afrah ta fahimci tafada tarkon son mukhtar to Amma ya zata karkato da hankalinshi kanta tunda shi bemasan tanayiba??? Ku shigo ciki dan ku gane wa kanku. charmingteemah@gmail.com
All Rights Reserved
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • KAICO NAH
  • I'm engaged with my cousin (English version)
  • Sarkakiya
  • KIBIYAR AJALI (PAID NOVEL)🥰❤️👑COMPLETED✅
  • KWARKWARAR SARKI MATAR YARIMA CE
  • Saathiya Mere 💕
  • TSINTACCIYA
  • 🌻🌻MATSALAR GIDAN MIJI🌻🌻(GIDAN AURENA) BOOK 1.
  • TAFIYAR MU (Completed)
  • 𝐊𝐄𝐓𝐔𝐀 𝐏𝐄𝐍𝐆𝐀𝐖𝐀𝐒 𝐈𝐓𝐔 𝐒𝐔𝐀𝐌𝐈𝐊𝐔! || 𝐂
  • BAKAR WASIKA
  • SHAUKIN SO
  • SON RAI KO ZABIN IYAYE?!(COMPLETED✅)
  • Healing Her
  • MURADIN ZUCIYA
  • NANATOOU (DIYAR KAKA)
  • KOWA YA DAKA TA BADO...
  • TASNEEM 1 in TASNEEM Series✅
  • Ummu Hani
KAICO NAH

Shin abinda nayi zan samu sassaucin allah kuwa bare na iyayena,wanda sun yi alkwarin duk wanda yayi mua'amala dani bashi basu. Taya zan tunkaresu bare na fada musu cewa duniya tayimin zafi..........?😓😓😓 Ina ganin na fita a wannan chakwakiyar ashe wata na kuma tsunduma kaina,wacce na mayar tamkar mujiya a cikin kawaye ita ce tayimin zarrar da bazan iya kama ko da tafin kafarta ba............. Taya zan iya zaman gidan auren da koda akwai bora a gidan to tafinin daraja da matsayi....... Wai tukunna ma mai ya rufemin ido nabi rudin zamanine haka,meyasa na kasa gane shi lokaci dama ce wacce bazata taba maiamaituwa ba a rayuwa......... Kaico nah..,.....😥😥😥😥!!!h Hakika ina cikin tsaka mai wuyah ni sumayyah.......

More details
WpActionLinkContent Guidelines