YAWON SALLR HJY IYA Complete
  • Reads 2,723
  • Votes 467
  • Parts 26
  • Reads 2,723
  • Votes 467
  • Parts 26
Ongoing, First published Jun 20, 2020
Mature
Gudu yakeyi iya karfinsa amma saboda yanayin girma ga tsufa lokaci guda suka cin masa.

A tsakiya suka saka shi suna kokarin rike hannuwan sa, dan tsoho yayi wani kukan kura cikin karaji irin yanda jariman india sukeyi idan suka fusata, yasa gwiwar hannuwan sa ya kai musu duka yana fadin, " wallahi bansan da makiya nake tafe ba sai yanxu idan kuka maidani cikin motar nan ban yafe muku ba.

Ku sake ni na karasa bichi a kafa, idan kuka kaini mota wallahi alhakin mutuwata a wuyanku yake, cikin hanzari suka kara matsowa zasu kama dan tsoho, aykuwa ya yi sauri ya matsa baya hadi da buga kafa daya, ya kara kwalla kara yana fadin, " yeeeeeeeee ku matsaaaaaaaa ko in ma ke kuuuuuuu, ya karasa fada yana dunkule hannuwa har huci yake.

      Daya daga cikinsu ya kallin dayen yace,  " wai kuwa Anya bazamu kyale tsohon nan ba yaje yayi ta tafiyarsa, tunda anasan ceton rayuwarsa yana san yayiwa mutane illa, kana ganin yanda ya kaimun duka a gefen fuska badan na kauce ba da ya gwabjeni yayi mun mahangurba,     " kai haba yanxu tsohon nan ne zai gagaremu, idan aka ce mun kasa kamo shi ba muji kunya ba dan Allah rabu dashi bari kaga muma karfi zamu nuna masa, muna zuwa ciccibarsa zamuyi farat daya  zamuyi masa.

     Aykuwa suka tunkari dan tsoho me buhu, yana ganin sunyo kansa gadan-gadan ya fara kai duka ta ko ina, yana yi yana ja baya sai kuma yayo gaba kamar zai doko wani daga cikin su, yan da kasan yana filin danbe.


Basu bi ta kansa ba, sukub haka suka sun kuci dan tsoho suka mammakure hannusa a hammatarsu sai wutsul-wutsul yake da kafafuwa, yanayi yana wani karaji shi bai yarda ba dole kwacewa zaiyi daga hannunsu.

Bakin motar suka karaso suna kokarin saka dan tsoho sai fisgewa yake yana ciccijewa har suka samu suka tura shi ciki, wani daga gefe ya dan leko su yana fadin,  " to ita ma iya ku sata aciki man, kunga kun huta, idan fa kukayi sake tsohon nan ya kubce wallahi dawa zai shiga, dan na lura motar nan ta tsora tasu dayawa,  juyawa sukayi zasu dauko hjy iya.
All Rights Reserved
Sign up to add YAWON SALLR HJY IYA Complete to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
ආදේශන||ADESHANA|| by MDJJK_97
29 parts Ongoing
" තමුන් මේක කරන්නම ඕනෙ.. " " ඒත් තාත්තා.. මං කොහොමද- " " මං දන්නවා තමුන් ගෙදරින් පිටදි ඉන්න විදිහ මොන වගේද කියන්න.. ඒ නිසා මේක තමුන්ට අමාරු වෙන්න විදිහක් නෑනෙ " " තාත්තේ ඔයා මට කරන්න කියන්නෙ සාමාන්‍ය දෙයක් නෙමෙයි.. ඔයා මට කියන්නෙ මගේ මැරිච්ච මල්ලි වෙනුවට රගපාන්න කියලා.. " " ඉතින් ඒක කරන්න තමුන්ට ඒ තරම් අමාරුද? තමුන්ලා දෙන්නගේ මූනුවර පවා එකවගේ" " ඔයා හදන්නෙ ඔයාගෙම දරුවන්ගෙන් ප්‍රයෝජන ගන්නද තාත්තෙ? ඒ පොඩි එකා නොතේරී උනත් ඔයාගෙ දහං ගැට වලට අහු උනා.. ඒත් හිතන්න එපා ඒවට මම අහුවෙයි කියලා. මොකද මල්ලි වගේ නෙමෙයි මමයි අක්කලා දෙන්නයි පොඩිකාලෙ ඉදන්ම ඔයාගෙයි ආච්චිගෙයි සීයගෙයි ඇත්තම මූන දැක්කලා තියෙනවා.. මෙච්චර කල් අපි උන්නද මලාද බැලුවෙ නෑ.. දැන් එකපාරටම ඇයි මේ මාව මතක් වෙලා? පොඩි උදව්වක් ඉල්ලුවා නම් කමක් නා. මල්ලි නති වෙලා තාම දවස් දෙකක් වත් ගිහින් නෑ.. ඔයාගෙ අවශ්‍යතා ඉටුකරගන්න නෙම
You may also like
Slide 1 of 10
ပြန်တင် အပြာစာအုပ်များ cover
Story Of Intersex Boy(unicode and zawgyi) cover
ආදේශන||ADESHANA|| cover
⚠️ Sex Parallel // (Taekook One Shot Collection) cover
တိမ်တိုက်လင်းညို( အိမ့်ဂျူး)  မိုးသည်းသည်း cover
ငါ့အစ်ကိုက ငါ့ရည်းစားအဖြစ်ကနေ ငါ့ယောက်ျားအဖြစ်ကိုရောက်သွားခဲ့တယ်။ cover
    Give and Take🔞🔞🔞Complete cover
ချိုမြိန်​သောဥပါယ်(ခ်ိဳၿမိန္​ေသာဥပါယ္) cover
ခြွင်းချက်မရှိ(complete) cover
ထန်တဲ့အကြောင်း cover

ပြန်တင် အပြာစာအုပ်များ

35 parts Ongoing

နာမည်ကြီး သဘောကျခဲ့သော စာအုပ်များကို ပြန်တင်ပေးထားချင်းသာဖြစ်ပါသည်