Labarin wata budurwa ce da ta kamu da son wani saurayi a kauyensu mai suna Saifu. Wanda a kan sonshi take jin zata iya aikata komai. Sai dai shi kuma duk tsananin son da take masa ya ki ya kulata saboda sakarci da shiririta irin nata. Maza ku garzayo domin ganewa idonkuAll Rights Reserved