labarin soyayya,rashin yarda,tausayi akan yan uwa.
an hada auren milhan da ilham akan rashin yardar su.hakaan YAsa milhan aikata abun daya kawo massu canji arayuwarsu har da yakai da rasa Abu Mai daraja arayuwarsu.
Wata iriyar soyayya Abbas da Fauziyya suka zuba kamar su cinye kawunan su,zuƙata da ruhinsu ba su huta ba har sai da su ka ga sun mallaki junansu. Tashin hankali da mummunan zaman da suka fara yi shi ne ya rusa duk wata soyayyar da suka ɗauki tsawon shekaru suna ginawa a tsakaninsu...