labarin Matashin saurayine wanda ya dage tukuru yasa himma a aiki yake da challenge sosai a tasowar sa wanda yasa masa ciwon zuciya da damuwa asama aka hadashi aure da yar abokin Mahaifin sa wanda itama gwanace a aikin ta kuma take da nata labarin na rayuwa sannan dukkan su sunyi soyayya abaya. shin me ze faru a gaba auren su ze dore? shin wacce ma irin rayuwa sukayi haka? shin menene ya jawo hadin auren su? I na masoyan su na baya? ya suke kasance wa? labari ne me cike da abin alajabi na samarin zamani da rayuwar su da suke ayanzu. ku biyo ni don sanin game da abinda ke gudana a labarin kuma kuna iya tuntuba ta a account dina na social medias ku sanar ni ya kuka ji game sa littafina da kuskure na Ina godiya sosai ga wanda suka karanta, sukai comments, sukai sharing, sukai liking da voting thank you loves 💕 Facebook; Sadiyai2 Instagram; Herliemerh_nys YouTube; Herliemerh_nysAll Rights Reserved