Ariyanaty, Diyyaty da kuma Wailaty, y'an uwan juna ne, Mummunan Al'amarin da ya sami rayuwar su shi ya zamo sanadiyar tarwatsewar su, ko wace rayuwa da yanayin qaddarar da take zuwa da ita, ku biyo ni domin karanta hagigiyar qaddarorin da suka sami wa'ennan y'an matan. Riyanaty @Algeria Diyyaty @Nigeria Wailaty @Niger....All Rights Reserved