TSINTACCIYAR MACE
  • Reads 58
  • Votes 2
  • Parts 1
  • Time 13m
  • Reads 58
  • Votes 2
  • Parts 1
  • Time 13m
Ongoing, First published Jul 09, 2020
Soyayya ce mai tsanani tun yarinta, shi ya taimake ta, ya fito da ita daga cikin ƙunci na rashin iyayenta da take ciki, sannan ya kawo ta gidan su yayi mata komai ya mallaka mata iyayen da bata dasu sannan ta zama wani ɓangare na rayuwarsa mai karfi.
Ya samar mata da murmushin da ya dade da barin fuskarta. Ta haka ya samu shima ya warkar da ciwon dake zuciyar sa da yake ta fama dashi tun bai fi shekara biyu a duniya ba. Da haka suka zama jini daya.
Kwatsam sai ga wani a tsayin mijinta yazo domin daukar abinda yake mallakinsa. Ta yaya aaliy zai rayu bayan Zainab ta zama tamkar nunfashin sa? Shin haka ta dauke shi itama ko kuma tana da Tata manufar akansa? Amsoshin ku na dauke duk acikin wannan labarin mai cike da soyayya, tausayi, cin amana, butulci.
All Rights Reserved
Sign up to add TSINTACCIYAR MACE to your library and receive updates
or
#99soyayya
Content Guidelines
You may also like
Slide 1 of 1
Leah's Writer's Room cover

Leah's Writer's Room

12 parts Ongoing

Want to ask me questions? See my behind the scenes? Even see my upcoming story sneak peeks? Here you can request for a chapter read request as well as critique. There's even something better-talking to me about anything you want!