labarin wani uba da yayansa wanda ya zabi ya mayar da yayansa mata hannun jarinsa ya turasu qasashen duniya suke nemo masa kudi, shidai burinsa kawai su kawo masa kudi bai damu da hanyar da sukebi suke samu ba.
Wanan labari ne akan jarabawan ubangiji, yanason wata baiwar Allah mai suna Aisha ranan bikinsu ta mutu, bayan wani lokaci mai tsawo saiya hadu damai kama da ita amma akwai wata gagarumar ukuba atattare da hakan kubiyoni danjin wanan labari mai dadi.