Qaddarar su rikitaccen al'amari ne Mai wahalar Fahimta, kamar yanda rayuka biyu suka kasance cikin inuwar muradin da ya gaza yin dedaito da hankali. Walagigin da rayuwa tayi dasu, shine ya zama silar juya rayuwar su zuwa wani bigiran daban. juyawar da tai sanadin baiyanar wani gagarumin al'amari a tsakaninsu, Wanda ya shallake fahimtar tunanin su gabadaya!All Rights Reserved